YADDA AKE WANKAN GAWA

YADDA AKE WANKAN GAWA

AAARSOFTWARE

Available on Google Play
10,000+ installsFreeBooks & Reference

Updated Mar 25, 2026 ยท v1.0

CompareView on Google Play โ†—
Screenshot 1
Screenshot 2
Screenshot 3
Screenshot 4
Screenshot 5
Screenshot 6
Screenshot 7

Wannan Application zai saukake maka wajen koyon yadda ake wankan gawa a saukake

Duba da yadda Al-Ummar Musulmi musamman Hausawa sun watsu cikin duniya baki dayanta akwai wadanda a kasar da suke zama ana samun karancin ilimin addini, hakan yasa basuda mataimaka idan lalura da samesu ta rashin dan uwansu (wato gawar dan uwansu mamaci) basusan yadda zasu wanke gawar baa. Dan haka yasa muka fitar da wanna Application da muta tato muku yadda ake wankan gawa daga koyarwar sunnah ta Manzon Allah (s.a.w) da kuma karantarwar malamai. Haka zakila akwai misalai ta yadda mai karatu zai kara fahimtar abinda ake bayani. Ku tayamu da Adu'a, fatarmu Al-Ummar Musulmi musamman yan Uwa Hausawa su samu ci gaba a fadin duniyarnan baki daya.

Released
November 26, 2020

5 years on Google Play

Version
1.0
Updated
Mar 25, 2026
Content Rating
Everyone
Installs
10,000+
Developer
AAARSOFTWARE
Website
https://aaarsoftware.blogspot.com/
Email
aaarsoftware@gmail.com
In-app purchases
No

This app isn't currently appearing in any tracked top charts.

Rating breakdown

5โ˜…
0
4โ˜…
0
3โ˜…
0
2โ˜…
0
1โ˜…
0