Fasarar Littafin Arbauna Hausa

Fasarar Littafin Arbauna Hausa

AAARSOFTWARE

Available on Google Play
5.0(372)
100,000+ installsFreeBooks & Reference

Updated Aug 2, 2026 · v1.0

CompareView on Google Play
Screenshot 1
Screenshot 2
Screenshot 3
Screenshot 4
Screenshot 5
Screenshot 6
Screenshot 7
Screenshot 8

Fassarar Littafin Arbauna Nawawi, an Fassarashi ne daga Larabci zuwa yaren Hausa

* Fassarar Littafin Arbauna Nawawi- an Hada wannan Application ne, domin dukkan Mulumi da suke fadin duniyar nan, ta yadda zasu samu saukin Karatu, kasancewar wasu Hausawa da suke a kasashen waje daban-daban a dukkan fadin duniyar nan. * Godiya ta tabbata ga Allah Madaukakin sarki, Tsira da Amincin Allah su kara tabbata ga fiyayyen halitta Annabi Muhammad  bayan haka, Wannan littafi ne da yake bayani a kan Hadisai wanda imam Nawawi ya wallafa, wanda akayi cikin harshen Larabci zuwa Hausa, domin amfanin Musulmi a dukkan fadin duniyar nan kasancewar wannan wata hanya ce mafi sauki wajen yada sakon Allah da manzonsa a cikin fadin duniyar nan ga miliyoyin mutane da suke rayuwa a kasashe daban-daban da zasu samu anfanin Karatu a saukake.

Released
August 19, 2020

5 years on Google Play

Version
1.0
Updated
Aug 2, 2026
Content Rating
Everyone
Installs
100,000+
Developer
AAARSOFTWARE
Website
https://aaarsoftware.blogspot.com
Email
aaarsoftware@gmail.com
In-app purchases
No

This app isn't currently appearing in any tracked top charts.

Rating breakdown

5
372
4
0
3
0
2
0
1
0