Sheikh Sani Umar Rijiyar Lemo

Sheikh Sani Umar Rijiyar Lemo

AdamsDUT

Available on Google Play
10,000+ installsFreeMusic & Audio

Updated Jul 5, 2020 ยท v2.33

CompareView on Google Play โ†—
Screenshot 1
Screenshot 2
Screenshot 3
Screenshot 4
Screenshot 5
Screenshot 6
Screenshot 7
Screenshot 8

saurari karatun shahararen malamin musulunci Sheikh Sani Umar Rijiyar Lemo mp3

Wannan application na dauke da karatuttukan shahararen malamin musuluncin nan wato Dr Sani Umar Rijiyar Lemo, wanda yayi suna wajen yada addinin musulunci ba iya Nigeria har da manyan kasashen musulunci na duniya irin su saudi arabia, sudan, egypt da sauransu.Dr Sani Umar Rijiyar Lemo yayi rubuce-rubuce na manyan littafai na islama da dama, wadan da ake amfani da su a manya-manyan jami'u na musulunci na duniya. Muna aduar Allah ubangiji ya kare malam ya kuma kara masa ilimi da hazaka wajen yada addinin Allah a bayan kasa. Mu kuma Allah ya bamu iokn ji da kuma amfani da bain da muka saurara. Bayan karatutuka na Dr Sani Umar Rijiyar Lemo za iya samun wasu karatuttukan da tafsirai na wasu daga cikin manya-manya malamun kasar hausa,idan aka yi searchin (adamsdut) a play store, karatuttukan sune kamar haka sheikh Jafar Mahmud Adam lecture mp3 sheikh Jafar Mahmud Adam riyadussaliheen sheikh Jafar Mahmud Adam umdatul ahkam sheikh Jafar Mahmud Adam tafser sheikh Mohammmad Abani Zaria audio mp3 sheikh Mohammmad Abani Zaria lectures sheikh Ali Isah Fantami mp3 sheikh Ali Isah Fantami husnil muslim sheikh Ali Isah Fantami lectures sheikh Ahmad sulaiman quran recitation sheikh Ahmad sulaiman juz amma mp3 sheikh Hafiz Yahuza Bauchi Quran recitation Sheikh ibrahim Aminu daurawa lectures Sheikh ibrahim Aminu daurawa kundun tarihi sheikh mohammad bin usaman kano lectures sheikh Dr sani rijiyar lemo da dai sauransu sheikh haruna kabiru gombe Za kuma a iya samun Karatun quran na wasu daga cikin manyan makaranta quran na duniya irin su Sheikh Abdul Basit Quran mp3 Sheikh Muhammad Siddiq al-Minshawi Maher Audio Quran Offline Sheikh Maher Al Mueaqly Sheikh Abdurrahman Sudais Sheikh Saud Shuraim Sheikh Abdullah Ali Jabir Sudais Audio Quran Offline Sheikh Mishary bin Rashid al-Afasy Sheikh Saad al-Ghamidi Sheikh Khalil al-Husary Quran Mishary Rashid Offline Don Allah idan har kaji dadin wannnan application a taimaka a yi sharing ta facebook,whatsapp,twitter,instagram da dai sauran social media domin sauran yan uwa musulmi su ma suyi downloading su amfana. Kada kuma a manta ayi rating na wannnan application five star. Takai cecen tarihin Dr sani umar rijiyar lemo His full name is Muhammad Sani bn Umar bn Musa Rijiyar Lemo. He was born on 1st July ,1970 in Makkah, Saudi Arabia .He grew up in Yan Mata in the ancient city of Kano,Nigeria. He had his primary school education in Khairul Bariyya Islamic Primary School Kano (1978-1983) .He had his Junior Secondary School education in Shahuci junior secondary school Kano (1987), he then proceeded to Government Arabic Teachers College, Gwale where he completed his Senior Islamic Studies with distinction in the year 1989. Dr Muhammad Sani secured admission in the department of Hadith in the Islamic University,Madina where he completed his B.A. in Hadith Science and Islamic Studies,1994 he proceeded for his M.A.in Hadith Science and Islamic Studies, 2000 where he finished with 'Excellent' grade Due to his thirst for deeper knowledge and research,Sheikh Muhammad continued with his Ph.D In the Islamic University, Madina where by Allah's grace he completed in the year 2005 with a first class upper Dr Muhammad was tutored by many Scholars both in Nigeria and in Saudi Arabia, they include , Malam Hamza Adakawa (Akhdari,Arbauna hadisan, Ishriniya, Hamziyya etc ), Mal. Sani Inuwa (Nahwu and Sarfu), Mal.Mahbub Abdulkadir Sumaly (Balaga), Mal. Bashir Hasan (Adab), Mal.Aminu Mahe (Tarikh). Among his teachers in Saudi Arabia are Sheikh Abdulmuhsin Al-Abbad (Tauhid), Sheikh Ali Abdurrahman Alhuzaifi Chief Imam of Masjid an Nabawi, Madina (Tauhid), Sheikh Abdulaziz Abdullatif (Jarh Wattaadil), Sheikh Muhammad Matar (Tadwin and Ruwat),Sheikh Dr. Hafiz Alhakami (MusdalahulHadith ), Sheikh Dr.Muhammad Nur Saif(Musdalahul hadis), Sheikh Dr.AbdussamadAbid (Musdalahul Hadith ), Sheikh Dr. UmarHawiyya (Tafsir) da Sheikh Dr. Faihan Almudairi (Fiqh).

Released
August 9, 2017

8 years on Google Play

Version
2.33
Updated
Jul 5, 2020
Content Rating
Everyone
Installs
10,000+
Developer
AdamsDUT
Website
https://b8bda461b.app-ads-txt.com
Email
adamumusaduste@gmail.com
In-app purchases
No

This app isn't currently appearing in any tracked top charts.

Rating breakdown

5โ˜…
0
4โ˜…
0
3โ˜…
0
2โ˜…
0
1โ˜…
0