Dr Abdullah Usman Gadan Kaya L

Dr Abdullah Usman Gadan Kaya L

AdamsDUT

Available on Google Play
10,000+ installsFreeMusic & Audio

Updated Oct 27, 2018 ยท v2.0

CompareView on Google Play โ†—
Screenshot 1
Screenshot 2
Screenshot 3
Screenshot 4
Screenshot 5
Screenshot 6

saurari karatu da kuma nasihu daga bakin Dr Abdullah Usman Gadan Kaya

Wannan application na dauke da karatun babban malamin sunna wato Dr Usman Gadon Kaya, wanda yayi suna wajen yadda addinin Allah a gida da kuma wajen Nigeria.A cikin wannnan application akwai wasu daga cikin zababbun lectures da nasihu da malam ya gabatar a warure daban-daban.Muna aduar Allah (S.W.A) ya kara taimakar malam wajen irin kokarin da yakeyi a wajen yadda addinin sa.Mu kuma Allah ya bamu ikon ji da kuma amfani da duk kan abin da muka saurara. Bayan karatutuka na Dr Abdullah Usman Gadon Kaya mp3 za iya samun wasu karatuttukan da tafsirai na wasu daga cikin manya-manya malamun kasar hausa,idan aka yi searchin (adamsdut) a play store, karatuttukan sune kamar haka sheikh Jafar Mahmud Adam lecture mp3 sheikh Jafar Mahmud Adam riyadussaliheen sheikh Jafar Mahmud Adam umdatul ahkam sheikh Jafar Mahmud Adam tafser sheikh Mohammmad Abani Zaria audio mp3 sheikh Mohammmad Abani Zaria lectures sheikh Ali Isah Fantami mp3 sheikh Ali Isah Fantami husnil muslim sheikh Ali Isah Fantami lectures sheikh Ahmad sulaiman quran recitation sheikh Ahmad sulaiman juz amma mp3 sheikh Hafiz Yahuza Bauchi Quran recitation Sheikh ibrahim Aminu daurawa lectures Sheikh ibrahim Aminu daurawa kundun tarihi sheikh mohammad bin usaman kano lectures sheikh Dr sani rijiyar lemo da dai sauransu sheikh haruna kabiru gombe Za kuma a iya samun Karatun quran na wasu daga cikin manyan makaranta quran na duniya irin su Sheikh Abdul Basit Quran mp3 Sheikh Muhammad Siddiq al-Minshawi Maher Audio Quran Offline Sheikh Maher Al Mueaqly Sheikh Abdurrahman Sudais Sheikh Saud Shuraim Sheikh Abdullah Ali Jabir Sudais Audio Quran Offline Sheikh Mishary bin Rashid al-Afasy Sheikh Saad al-Ghamidi Sheikh Khalil al-Husary Quran Mishary Rashid Offline Don Allah idan har kaji dadin wannnan application a taimaka a yi sharing ta facebook,whatsapp,twitter,instagram da dai sauran social media domin sauran yan uwa musulmi su ma suyi downloading su amfana. Kada kuma a manta ayi rating na wannnan application five star.

Released
August 13, 2017

8 years on Google Play

Version
2.0
Updated
Oct 27, 2018
Content Rating
Everyone
Installs
10,000+
Developer
AdamsDUT
Website
https://b8bda461b.app-ads-txt.com
Email
adamumusaduste@gmail.com
In-app purchases
No

This app isn't currently appearing in any tracked top charts.

Rating breakdown

5โ˜…
0
4โ˜…
0
3โ˜…
0
2โ˜…
0
1โ˜…
0