Addu'0'i Daga Qurani Da sunnah

Addu'0'i Daga Qurani Da sunnah

AdamsDUT

Available on Google Play
50,000+ installsFreeBooks & Reference

Updated Oct 26, 2023 ยท v3.1.4

CompareView on Google Play โ†—
Screenshot 1
Screenshot 2
Screenshot 3
Screenshot 4
Screenshot 5
Screenshot 6
Screenshot 7
Screenshot 8
Screenshot 9
Screenshot 10
Screenshot 11
Screenshot 12

Littafi Wanda Ke kunshe Da Addu'0'i Daga Qurani Da sunnah Fassara Arabic/Hausa

Wannan application mai suna Addu'0'i Daga Qurani Da sunnah fassara arabic/hausa anyi shine domin amfanarwa ga al'umma musulmai musaman hausawa domin sauwake yan uwa amfani da littafi wajen amfani ko kuma koyan Addu'0'i Daga Qurani Da sunnah, application a cikin wayan ka wanda zaka iya amfani dashi a ko ina kuma akoda yaushe da zarar kayi downloading na wannan application. Hakan zai sauwake mana wajen koyan Addu'0'i Daga Qurani Da sunnah domin kare kanmu da kuma neman tsaro daga Allah madaukakin sarki. Bayan Addu'0'i Daga Qurani Da sunnah arabic/hausa za iya samun wasu karatuttukan da tafsirai na wasu daga cikin manya-manya malamun kasar hausa,idan aka yi searchin (adamsdut) a play store, karatuttukan sune kamar haka sheikh Jafar Mahmud Adam lecture mp3 sheikh Jafar Mahmud Adam umdatul ahkam sheikh Jafar Mahmud Adam tafser sheikh Mohammmad Abani Zaria audio mp3 sheikh Mohammmad Abani Zaria lectures sheikh Ali Isah Fantami mp3 sheikh Ali Isah Fantami husnil muslim sheikh Ali Isah Fantami lectures sheikh Ahmad sulaiman juz amma mp3 sheikh Hafiz Yahuza Bauchi Quran recitation Sheikh ibrahim Aminu daurawa lectures Sheikh ibrahim Aminu daurawa kundun tarihi sheikh mohammad bin usaman kano lectures sheikh Dr sani rijiyar lemo da dai sauransu sheikh haruna kabiru gombe sheikh dr usman gadon kaya sheikh abubakar gumi sheikh abdulrazak yahya haifan da dai sauransu Za kuma a iya samun Karatun quran na wasu daga cikin manyan makaranta quran na duniya irin su Sheikh Abdul Basit Quran mp3 Sheikh Muhammad Siddiq al-Minshawi Maher Audio Quran Offline Sheikh Maher Al Mueaqly Sheikh Abdurrahman Sudais Sheikh Saud Shuraim Sheikh Abdullah Ali Jabir Sudais Audio Quran Offline Sheikh Mishary bin Rashid al-Afasy Sheikh Saad al-Ghamidi Sheikh Khalil al-Husary Quran Mishary Rashid Offline Don Allah idan har kaji dadin wannnan application a taimaka a yi sharing ta facebook,whatsapp,twitter,instagram da dai sauran social media domin sauran yan uwa musulmi su ma suyi downloading su amfana. Kada kuma a manta ayi rating na wannnan application five star.

Released
August 17, 2017

8 years on Google Play

Version
3.1.4
Updated
Oct 26, 2023
Content Rating
Everyone
Installs
50,000+
Developer
AdamsDUT
Website
https://b8bda461b.app-ads-txt.com
Email
adamumusaduste@gmail.com
In-app purchases
No

This app isn't currently appearing in any tracked top charts.

Rating breakdown

5โ˜…
0
4โ˜…
0
3โ˜…
0
2โ˜…
0
1โ˜…
0