Updated Aug 19, 2026 · v1.0.2
Makarantar koyon shari'a na koyar da addini cikin sauki da fahimta ga kowa.
AIA Academy wata manhaja ce ta koyar da ilimin Musulunci bisa ga Alƙur'ani Mai Girma da Sunnah Annabi (ﷺ), cikin salo mai sauƙi da fahimta, wanda ya dace da duk masu sha'awar neman ilimi. Manhajar tana samar da kwasa-kwasai da shirye-shiryen Diploma a fannoni daban-daban na ilimin Musulunci, ciki har da Akida da Tauhidi, Alƙur'ani da Tafsiri, Hadisi, Fiƙihu, Tarihin Musulunci, Adabin Musulunci, da Harshen Larabci. Ana gabatar da darussan cikin tsari mai sauƙi, tare da jarabawa ta yanar gizo da takardun shaida masu inganci bayan kammala karatu. Haka kuma, za ka iya yin karatu kyauta, a kowane lokaci, ta hanyar manhajar. Sauke manhajar African Islamic Academy – Hausa yanzu, ka yi karatu kyauta, ka gudanar da jarabawa ta yanar gizo, sannan ka samu takardun shaida masu inganci.
1 year on Google Play
This app isn't currently appearing in any tracked top charts.