Updated Aug 25, 2024 · v1.1.0
Kalli Hausa Series Films a Saukake Kuma A Kyauta
Kalli Hausa Series Films a Saukake Kuma A Kyauta Ku sauke manhajar Hausa Series Films wanda zaka ki samu damar kallon duk wani Sabon Series Films na hausa ta cikinsa, Da wannan application zaku samu damar kallon fina finan hausa, wakokin hausa, hausa comedy, da sauran shirye shiryen fadakarwa, nishadantarwa, tare da ilimantarwa. Daga cikin tashoshi da wannan application ya kunsa sun hada da; 1. Izzar so 2. Labarina 3. A Duniya 4. Gidan Danja 5. Na Ladidi 6. Bugun Zuciya 7. Farin wata 8. Gidan Badamasi 9. M Shareef da sauransu... Ku kasance da wannan application domin amfanuwa dashi ku samu nishadi, ilimi, tare da amfanuwa da bangarori irin na Addinin musulunci.
5 years on Google Play
This app isn't currently appearing in any tracked top charts.