Littafin Kalaman Soyayya

Littafin Kalaman Soyayya

Abdu Matashi

Available on Google Play
4.0(167)
100,000+ installsFreeEntertainment

Updated Aug 25, 2024 · v1.1.0

CompareView on Google Play
Screenshot 1
Screenshot 2
Screenshot 3
Screenshot 4

Ina matuƙar ƙaunar abar kaunata. Idan ta yi murmushi, zan yi murmushi

Kadan daga cikin Irin Kalaman Application din M A I D A R A J A T A Na zo fitar da ke daga jikin ki, sannan na sanya ki cikin Zuciyata. Na zo na fitar da kyawun ki, wanda ba ki taɓa sanin kina da shi ba, sannan na haurar da ke, kamar addu'a zuwa sararin samaniya. Mai Darajata, ki ɗauke ni, ki inganta Ruhi na, ki cika ni da soyayyar ki, ki sake ni tsakanin Duniyoyi biyu. Idan na saita Zuciyata akan wani abu, ba ke ba, ki ƙona ni daga ciki. Mai Darajata, ki ɗauke dukkan abinda nake so, ki wafce dukkan abinda nake yi, ki tafi da dukkan abinda nake muradi, ki tafi da dukkan abinda ya ɗauke ni gare ki. Ke ce Ruhi na, kuma ba tare da Ruhi na ba, ban san yadda zan rayu ba. Ke ce Idanuwa na, kuma ba tare da ke ba, ba ni da Idanuwan gani. Kuma cikin dare, zan kwanta barci tare da ke a cikin Zuciya ta. In sanya ki cikin Zuciyata, tunani kawai za ki zamto. Bazan yi hakan ba. In rike ki cikin Idanuwa na, za su sauya ki zuwa Ƙaya. Bazan yi hakan ba. Zan shirya ki cikin numfashi na, ta nan za ki zamo rayuwa ta. kalaman soyayya zafafan kalaman soyayya zalla zafafan kalaman soyayya tsantsar kalaman soyayya http //kalaman soyayya zafafan kalaman soyayya zallah duniyar kalaman soyayya kalaman soyayya masu ratsa zuciya kalaman soyayya na iskanci kalaman soyayya masu kwantar da hankali kalaman soyayya na barka da safiya kalaman soyayya a waya kalaman soyayya a musulunci kalaman soyayya a to z kalaman soyayya app kalaman soyayya a rubuce kalaman soyayya a hausa kalaman soyayya audio kalaman soyayya a haduwar farko kalaman soyayya a-z kalaman soyayya and english aturomin kalaman soyayya app kalaman soyayya abani kalaman soyayya abba dan-hausa kalaman soyayya a to z kalaman soyayya application din kalaman soyayya audio kalaman soyayya apk kalaman soyayya sani ahmad kalaman soyayya kalaman soyayya barka da dare kalaman soyayya barka da juma'a kalaman soyayya barka da rana kalaman soyayya bada hakuri kalaman soyayya barka da safe kalaman soyayya barka da safiya kalaman soyayya by sani ahmad kalaman soyayya by sani ahmad mp3 download kalaman soyayya barka da yamma kalaman soyayya barkada shan ruwa best kalaman soyayya bbc hausa kalaman soyayya bbc hausa kalaman soyayya zalla bbc kalaman soyayya bbchausacom kalaman soyayya bbc hausa zafafan kalaman soyayya bbc hausa kalaman soyayya masu dadi barka da safiya kalaman soyayya bbc hausa kalaman soyayya zafafa bbc hausa kalaman soyayya 2021

Released
April 18, 2022

4 years on Google Play

Version
1.1.0
Updated
Aug 25, 2024
Content Rating
Everyone
Installs
100,000+
Developer
Abdu Matashi
Website
N/A
Email
sky49ja@gmail.com
In-app purchases
No

This app isn't currently appearing in any tracked top charts.

Rating breakdown

5
100
4
33
3
0
2
0
1
33