Kalaman Soyayya Da Kauna

Kalaman Soyayya Da Kauna

Abdu Matashi

Available on Google Play
50,000+ installsFreeDating

Updated Aug 18, 2024 ยท v1.1.3

CompareView on Google Play โ†—
Screenshot 1
Screenshot 2
Screenshot 3
Screenshot 4
Screenshot 5

zafafan kalaman soyayya da ke jefa mata a tarkon kauna

1. Nadade ina kallon taurarin samaniya yayinda naga wacce tafi kowacce haske, saina naga bakowa bace nike ganiba sai ke masoyiyata! 2. So gamon jinine, haqiqa sonki ya zamo jinin jikina! Kinfita daban a cikin mata, duk lokacin da na kallleki, sai naga kamar babu kyakykyawar wace sai ke! 3. Ki kwantar da hankalinki masoyiyata babu wata a zuciyata sai ke kadai! Yarda da amincewarki gareni, sune zasu tabbatar da soyayyarki tagaskiya a gareni! Farin ciki baya dorewa a rayuwa sai tare da bakin ciki, dan haka kowane hali nike bazan ta6a mantawa dake ba masoyiyata. * koyi soyayya * soyayya zallah * soyayya da farin ciki * soyayyar zamani * yadda ake soyayya * kalaman soyayya * soyayyar zamani * littafan soyayya * masoya * littafin soyayya * ilimin soyayya * rayuwar aure da zaman aure * rayuwar aure * ilimin aure da soyayya * makauniyar soyayya * soyayya zallah * sakonnin soyayya Jin dadi da walwala ba za su taba samuwa a tattare da ni ba matukar babu soyayyarki a cikin zuciyata. Kin zama tauraruwa da ke haska ilahirin bishiyoyi da furannin da suke a lambun zuciyata. Hi Yan Mata dafatar kina cikin nutsuwa ana sauraren waazi dakyau, kinsace zuciyata Soyayyarki ta mamayeni tunanin ki yazama aikina kowane lokaci Love U! So Much Kalaman bada hakuri a soyayya Yan mata kiyi hakuri ba network, ki kwanta kawai saida safe Love U! Name kenan? Inaga nine yakamata nayi fushi dake saboda yanayin yadda kika kasa nunamin Soyayya Amma kuma banyiba saikece zakice bakiji dadiba? to daakayi name? * soyayya da shakuwa * kalaman soyayya masu dadi * soyayya * kundin kalaman soyayya * kundin masoya * soyayya da kaunar juna * rayuwar soyayya da aure Dafatan zakuji dadin wannan manhaja, kada ku manta da yin rate na wannan app din.

Released
March 13, 2023

3 years on Google Play

Version
1.1.3
Updated
Aug 18, 2024
Content Rating
Everyone
Installs
50,000+
Developer
Abdu Matashi
Website
https://jba1a34f.app-ads-txt.com
Email
Sky49ja@gmail.com
In-app purchases
No

This app isn't currently appearing in any tracked top charts.

Rating breakdown

5โ˜…
0
4โ˜…
0
3โ˜…
0
2โ˜…
0
1โ˜…
0